Shepham
34.3500, 36.3800 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Shepham
“ ‘Iyakarku a gabashi, za tă tashi daga Hazar-Enan zuwa Shefam.
Iyakar za tă gangara daga Shefam zuwa Ribla a gefen gabashin Ayin, sa’an nan tă ci gaba a gangaren gabashin Tekun Kinneret.