Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shepham
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
“ ‘Iyakarku a gabashi, za tă tashi daga Hazar-Enan zuwa Shefam.
Iyakar za tă gangara daga Shefam zuwa Ribla a gefen gabashin Ayin, sa’an nan tă ci gaba a gangaren gabashin Tekun Kinneret.