Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shemuel
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Shemuyel ɗan Ammihud, daga kabilar Simeyon
’Ya’yan Tola maza su ne, Uzzi, Refahiya, Yeriyel, Ibsam da Sama’ila, su ne kuma kawunan iyalansu. A zamanin mulkin Dawuda, an rubuta zuriyar Tola a matsayin mayaƙa a cikin tarihinsu, sun kai 22,600.