Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shemuel: 3. Head of a family in Issachar

1 aya · 2 fannoni

Ayoyi game da 3. Head of a family in Issachar

  1. ’Ya’yan Tola maza su ne, Uzzi, Refahiya, Yeriyel, Ibsam da Sama’ila, su ne kuma kawunan iyalansu. A zamanin mulkin Dawuda, an rubuta zuriyar Tola a matsayin mayaƙa a cikin tarihinsu, sun kai 22,600.