Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shaul: 1. Son of Simeon
Ayoyi game da 1. Son of Simeon
’Ya’yan Simeyon maza su ne, Yemuwel, Yamin, Ohad, Yakin, Zohar da Sha’ul ɗan mutuniyar Kan’ana.
’Ya’yan Simeyon maza su ne, Yemuwel, Yamin, Ohad, Yakin, Zohar da Sha’ul ɗan mutuniyar Kan’ana. Waɗannan su ne dangin Simeyon.
daga Zera, kabilar Zerawa; daga Sha’ul, kabilar Sha’ul.
Zuriyar Simeyon su ne, Nemuwel, Yamin, Yarib, Zera da Shawulu;