Tsallake zuwa abun ciki

Shaul

4 ayoyi · 8 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Shaul

  1. ’Ya’yan Simeyon maza su ne, Yemuwel, Yamin, Ohad, Yakin, Zohar da Sha’ul ɗan mutuniyar Kan’ana.

  2. ’Ya’yan Simeyon maza su ne, Yemuwel, Yamin, Ohad, Yakin, Zohar da Sha’ul ɗan mutuniyar Kan’ana. Waɗannan su ne dangin Simeyon.

  3. daga Zera, kabilar Zerawa; daga Sha’ul, kabilar Sha’ul.

  4. Zuriyar Simeyon su ne, Nemuwel, Yamin, Yarib, Zera da Shawulu;