Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shaphan: 4. Father of Jaazaniah

1 aya · 3 fannoni

Ayoyi game da 4. Father of Jaazaniah

  1. A gabansu ga dattawa saba’in na gidan Isra’ila tsaye a cikinsu, Ya’azaniya ɗan Shafan kuwa yana tsaye a cikinsu. Kowa yana da farantin ƙona turare a hannunsa, tulin hayaƙin turare mai ƙanshi ya tunnuƙe zuwa sama.