Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shaphan: 3. Father of Elasah
Ayoyi game da 3. Father of Elasah
Ya ba da wasiƙar ta hannun Eleyasa ɗan Shafan da Gemariya ɗan Hilkiya, waɗanda Zedekiya sarkin Yahuda ya aika wurin Sarki Nebukadnezzar a Babilon. Wasiƙar ta ce,