Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sea: Limits of, established by God

5 ayoyi · 5 fannoni

Ayoyi game da Limits of, established by God

  1. Allah ya ce, “Bari ruwan da yake ƙarƙashin sama yă tattaru wuri ɗaya, bari kuma busasshiyar ƙasa tă bayyana.” Haka kuwa ya kasance.

  2. ya zāna iyakar fuskar ruwa a kan iyakar da take tsakanin duhu da haske.

  3. “Wane ne ya rufe teku a bayan ƙofofi, lokacin da ya burtsatso daga cikin ciki.

  4. Ya tattara ruwan teku cikin tuluna; ya sa zurfafa cikin gidajen ajiya.

  5. Bai kamata ku ji tsorona ba?” In ji Ubangiji. “Bai kamata ku yi rawar jiki a gabana ba? Na sa yashi ya zama iyakar teku, madawwamiyar iyakar da ba zai tsallake ba. Raƙuman ruwa za su iya yin hauka, amma ba za su iya haye ta ba; za su iya yin ruri, amma ba za su iya ƙetare ta ba.