Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness Imputed: Christ brings in an everlasting righteousness
Ayoyi game da Christ brings in an everlasting righteousness
“An ƙayyade wa jama’arka da tsattsarkan birninka shekara ɗari huɗu da tasa’in domin a kawo ƙarshen laifi da zunubi, domin a yi kafarar laifi, sa’an nan a shigo da adalci madawwami, a rufe wahayi da annabci, a tsarkake haikali.