Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness Imputed: Christ being made righteousness to us
Ayoyi game da Christ being made righteousness to us
Saboda Allah ne kuke cikin Kiristi Yesu, shi wanda ya zama hikima a gare mu daga Allah. Kiristi shi ne adalcinmu, da tsarkinmu, da kuma fansarmu.