Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness Imputed: Abraham
Ayoyi game da Abraham
Shin, wannan albarkar a kan masu kaciya ne kawai, ko kuwa har da marasa kaciya ma? Mun sha faɗi cewa an lissafta bangaskiyar Ibrahim adalci ne a gare shi.
Shi ya sa, “aka lissafta adalci a gare shi.”
Ku dubi Ibrahim mana, “Ya gaskata Allah, aka kuwa lissafta wannan adalci ne a gare shi.”