Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Revenge: Jezebel
Ayoyi game da Jezebel
Saboda haka Yezebel ta aika da ɗan aika wa Iliya yă faɗa masa, “Bari alloli su hukunta ni da tsanani, in war haka gobe ban mai da ranka kamar na ɗaya daga cikin annabawan Ba’al ba.”