Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Religious Revivals: Prayer for
Ayoyi game da Prayer for
Ya Ubangiji, na ji irin shaharar da ka yi; na yi al’ajabi game da ayyukanka, ya Ubangiji. Ka maimaita su a kwanakinmu, ka sanar da su a lokacinmu; ka yi jinƙai ko a lokacin da kake fushi.