Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ransom: Of a man's life

8 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da Of a man's life

  1. Amma fa, in an bukace shi yă biya, zai biya don yă fanshi ransa ta wurin biyan abin da aka aza masa.

  2. “Sa’ad da za ku ƙidaya Isra’ilawa, dole kowanne yă biya domin yă fanshe kansa ga Ubangiji a lokacin da aka ƙidaya shi. Ta haka babu wata annobar da za tă buge su sa’ad da kuke ƙidaya su.

  3. Ka yi hankali kada wani yă ruɗe ka da arziki; kada ka bar toshiya ta sa ka juya.

  4. Ba wani da zai iya ceton ran wani ko yă ba wa Allah kuɗin fansa saboda shi,

  5. kuɗin fansa domin rai yana da tsada, babu abin da za a biya da ya taɓa isa,

  6. Ba zai karɓi duk wata biya ba; zai ƙi cin hanci, kome yawansu.

  7. Arzikin mutum zai iya kuɓutar da ransa, amma matalauci ba ya jin barazana.

  8. “Zan fanshe su daga ikon kabari; zan cece su daga mutuwa. Ina annobanki, ya mutuwa? Ina hallakarka, ya kabari? “Ba zan ji tausayi ba,