Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ramoth

4 ayoyi · 3 fannoni

Nemi "Ramoth"

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. da kuma dukan ƙauyukan da suke kewaye da garuruwan nan har zuwa Rama na Negeb (wato, Ba’alat-Beyer). Wannan shi ne gādon kabilar Simeyon bisa ga iyalansu.

  2. Kyautar domin waɗanda suke a Betel, da Ramot ta Negeb, da Yattir,

  3. Ramot da Anem, tare da wuraren kiwonsu;

  4. Daga zuriyar Bani, akwai Meshullam, Malluk, Adahiya, Yashub, Sheyal, da Ramot.