Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ramoth: 2. Called Ramath of the South, a place probably in the south of Simeon
Ayoyi game da 2. Called Ramath of the South, a place probably in the south of Simeon
da kuma dukan ƙauyukan da suke kewaye da garuruwan nan har zuwa Rama na Negeb (wato, Ba’alat-Beyer). Wannan shi ne gādon kabilar Simeyon bisa ga iyalansu.
Kyautar domin waɗanda suke a Betel, da Ramot ta Negeb, da Yattir,