Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Queen: Sits on the throne with the king
Ayoyi game da Sits on the throne with the king
Sai sarki, a lokacin sarauniya da tana zama kusa da shi, ya tambaye ni, ya ce, “Kwana nawa tafiyar za tă ɗauke ka, kuma yaushe za ka dawo?” Ya gamshi sarki ya aike ni; saboda haka na shirya lokaci.