Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peleth

2 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Kora ɗan Izhar, wanda yake Balawe ne daga dangin Kohatawa, wata rana ya nemi Datan da Abiram ’ya’yan Eliyab, da On ɗan Felet dukansu daga kabilar Ruben, suka haɗa kai

  2. ’Ya’yan Yonatan maza su ne, Felet da Zaza. Waɗannan su ne zuriyar Yerameyel.