Zaza 1 aya · 2 'yan gida Nemi "Zaza" Ayoyin da suka ambaci Zaza 1 Tarihi 2:33’Ya’yan Yonatan maza su ne, Felet da Zaza. Waɗannan su ne zuriyar Yerameyel.