Skip to content

Jonathan

2 ayoyi · 4 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Jonathan

  1. ’Ya’yan Yada maza, ɗan’uwan Shammai su ne, Yeter da Yonatan. Yeter ya mutu babu yara.

  2. ’Ya’yan Yonatan maza su ne, Felet da Zaza. Waɗannan su ne zuriyar Yerameyel.