Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Parsimony: Of the disciples, when the ointment was poured on Jesus

4 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da Of the disciples, when the ointment was poured on Jesus

  1. Sa’ad da almajiransa suka ga wannan, sai suka yi fushi. Suka ce, “Wannan almubazzaranci fa!

  2. Wannan turare ai, da an sayar da shi da kuɗi mai yawa a ba matalauta kuɗin.”

  3. Amma ɗaya daga cikin almajiransa, Yahuda Iskariyot, wanda daga baya zai bashe shi, bai amince ba ya ce,

  4. “Don me ba a sayar da turaren nan aka kuma ba da kuɗin ga matalauta ba? Ai, kuɗin ya kai albashin shekara guda.”