Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Offences Against the Holy Spirit: Undervaluing His gifts
Ayoyi game da Undervaluing His gifts
ya ce, “Ni ma ku ba ni wannan iyawa don kowa na ɗibiya wa hannuwana yă karɓi Ruhu Mai Tsarki.”
Bitrus ya amsa ya ce, “Bari kuɗinka ya hallaka tare da kai, domin ka yi tsammani za ka iya saya kyautar Allah da kuɗi!