Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Offences Against the Holy Spirit: Tempting him
Ayoyi game da Tempting him
Bitrus ya ce mata, “Ta yaya kuka yarda ku gwada Ruhun Ubangiji? Duba! Sawun mutanen da suka binne mijinki suna bakin ƙofa, za su kuwa ɗauke ki zuwa waje ke ma.”