Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nile: Called Sihor

2 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da Called Sihor

  1. A manyan ruwaye hatsin Shihor suka iso; girbin Nilu ne kuɗin shiga na Taya ta kuma zama kasuwar al’ummai.

  2. To, me ya sa za ka Masar don shan ruwa daga Shihor? Kuma me ya sa za ka Assuriya don shan ruwa daga Kogi?