Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nepotism: Of Nehemiah
Ayoyi game da Of Nehemiah
Na sa ɗan’uwana Hanani tare da Hananiya shugaban fada aikin riƙon Urushalima, domin shi Hananiya mutum mai mutunci ne, mai tsoron Allah fiye da yawancin mutane.