Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nepotism: Of Joseph

2 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da Of Joseph

  1. Ta haka Yusuf ya zaunar da mahaifinsa da ’yan’uwansa a Masar, ya ba su mallaka a sashe mafi kyau na ƙasar, a yankin nan na Rameses, kamar yadda Fir’auna ya umarta.

  2. Yusuf ya kuma tanada wa mahaifinsa da kuma ’yan’uwansa da dukan gidan mahaifinsa, abinci bisa ga yawan ’ya’yansu.