Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nazarites: To recompense their vow with a trespass offering
Ayoyi game da To recompense their vow with a trespass offering
Dole yă keɓe kansa ga Ubangiji, har kwanakin keɓewarsa, kuma dole yă kawo ɗan rago bana ɗaya a matsayin hadayar laifi. Kwanakin baya ba sa cikin lissafi, domin ya ƙazantu a lokacin keɓewarsa.