Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nail: Jael kills Sisera with
Ayoyi game da Jael kills Sisera with
Amma Yayel, matar Heber, ta ɗauki turken tenti da guduma ta tafi wurinsa da sauri sa’ad da yake barci saboda gajiya. Ta kafa masa turken a gindin kunnensa ta haɗa shi da ƙasa, har ya mutu.