Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Myrrh: Brought by wise men as a present to Jesus

1 aya · 7 fannoni

Ayoyi game da Brought by wise men as a present to Jesus

  1. Suka shiga gidan, suka kuwa ga yaron tare da mahaifiyarsa Maryamu. Suka durƙusa har ƙasa, suka yi masa sujada. Sa’an nan suka kunce dukiyarsu, suka miƙa masa kyautai na zinariya da na turare da na mur.