Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mother-in-Law: Peter's, healed by Jesus
Ayoyi game da Peter's, healed by Jesus
Surukar Siman tana kwance da zazzaɓi, sai suka gaya wa Yesu game da ita.
Sai ya je wajenta, ya kama hannunta, ya ɗaga ta. Zazzaɓin kuwa ya sāke ta, ta kuma yi musu hidima.