Mother of the Wife of Simon
An kuma san shi da: Peter
Ayoyin da suka ambaci Mother of the Wife of Simon
Da Yesu ya zo cikin gidan Bitrus, sai ya ga surukar Bitrus tana kwance a gado tana da zazzaɓi.
Surukar Siman tana kwance da zazzaɓi, sai suka gaya wa Yesu game da ita.
Yesu ya fita daga majami’ar, ya tafi gidan Siman. Surukar Siman kuwa tana fama da zazzaɓi mai tsanani, sai suka roƙi Yesu yă taimake ta.