Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moreh: 2. A hill in the plain of Jezreel where the Midianites encamped
Ayoyi game da 2. A hill in the plain of Jezreel where the Midianites encamped
Kashegari da sassafe, Yerub-Ba’al (wato, Gideyon) da dukan mutanensa suka kafa sansani a maɓulɓulan Harod. Sansanin Midiyawa kuma yana arewa da su a kwari kusa da tudu na More.
Midiyawa, Amalekawa da dukan sauran mutane gabashi suka yi sansani a kwari, kamar fāra. Raƙumansu kuma kamar yashi a bakin teku don sun wuce ƙirge.