Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moreh: 1. A plain near Shechem and Gilgal

2 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da 1. A plain near Shechem and Gilgal

  1. Abram ya ratsa ƙasar har zuwa wurin babban itace na More a Shekem. A lokacin Kan’aniyawa suna a ƙasar.

  2. Waɗannan duwatsu biyu suna a hayin Urdun, yamma da hanya a ƙasar Kan’aniyawa mazaunan Araba, kusa da Gilgal wajajen manyan itatuwan More.