Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mizpah: 3. A city in Moab. David gives his parents to the care of the king of

2 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da 3. A city in Moab. David gives his parents to the care of the king of

  1. Daga can Dawuda ya tafi Mizfa a Mowab. Ya ce wa sarkin Mowab, “Za ka yarda mahaifina da mahaifiyata su zo su zauna a wurinka kafin in san abin da Allah zai yi da ni?”

  2. Saboda haka ya bar su a wurin sarkin Mowab, suka zauna da shi duk tsawon lokacin da Dawuda yake ta ɓuya a kogwannin duwatsu.