Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Michmethah: A city between Ephraim and Manasseh.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da A city between Ephraim and Manasseh.

  1. ta wuce zuwa Bahar Rum. Daga Mikmetat a arewa kuwa iyakar ta karkata gabas zuwa Ta’anat Shilo, ta wuce zuwa Yanowa a gabas.

  2. Iyakar ƙasar Manasse ta tashi daga Asher zuwa Mikmetat a gabashin Shekem. Iyakar kuma ta miƙe har zuwa kudu wadda ta ƙunshi mutanen da suke zaune a En Taffuwa.