Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Michmethah

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ta wuce zuwa Bahar Rum. Daga Mikmetat a arewa kuwa iyakar ta karkata gabas zuwa Ta’anat Shilo, ta wuce zuwa Yanowa a gabas.

  2. Iyakar ƙasar Manasse ta tashi daga Asher zuwa Mikmetat a gabashin Shekem. Iyakar kuma ta miƙe har zuwa kudu wadda ta ƙunshi mutanen da suke zaune a En Taffuwa.