Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Meshullam: 4. Three Benjamites
Ayoyi game da 4. Three Benjamites
Zebadiya, Meshullam, Hizki, Heber,
Na Benyamin su ne, Sallu ɗan Meshullam, ɗan Hodawiya, ɗan Hassenuwa;
Ibnehiya ɗan Yeroham; Ela ɗan Uzzi, ɗan Mikri; da Meshullam ɗan Shefatiya, ɗan Reyuwel, ɗan Ibniya.