Gate
An kuma san shi da: Gate of Yeshanah
31.7700, 35.2300 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Gate
Yohiyada ɗan Faseya, da Meshullam ɗan Besodehiya ne suka gyara Ƙofar Yeshana. Suka kafa katakanta, suka sa ƙyamarenta, da sandunan ƙarfe na kulle ƙofofinta.