Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Paseah
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Eshton shi ne mahaifin Bet-Rafa, Faseya da Tehinna wanda ya haifi Ir Nahash. Waɗannan su ne mutanen Reka.
Uzza, Faseya, Besai,
Yohiyada ɗan Faseya, da Meshullam ɗan Besodehiya ne suka gyara Ƙofar Yeshana. Suka kafa katakanta, suka sa ƙyamarenta, da sandunan ƙarfe na kulle ƙofofinta.
da ta Gazzam, da ta Uzza, da ta Faseya,