Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Phaseah
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Uzza, Faseya, Besai,
Yohiyada ɗan Faseya, da Meshullam ɗan Besodehiya ne suka gyara Ƙofar Yeshana. Suka kafa katakanta, suka sa ƙyamarenta, da sandunan ƙarfe na kulle ƙofofinta.
da ta Gazzam, da ta Uzza, da ta Faseya,