Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Meribah: 2. Meribah-kadesh, fountain in the desert of Zin
Ayoyi game da 2. Meribah-kadesh, fountain in the desert of Zin
Waɗannan su ne ruwan Meriba, inda Isra’ilawa suka yi wa Ubangiji gunaguni, inda kuma ya nuna kansa mai tsarki a cikinsu.
“Haruna zai rasu. Ba zai shiga ƙasar da na ba Isra’ilawa ba, domin ku biyu, kun ƙi ku bi umarnina a ruwan Meriba.