Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mercy: Blessedness of showing
Ayoyi game da Blessedness of showing
Duk wanda ya rena maƙwabci ya yi zunubi, amma mai albarka ne wanda yake alheri ga mabukata.
Masu albarka ne waɗanda suke masu jinƙai, gama za a nuna musu jinƙai.