Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mercy: To backsliders

6 ayoyi · 16 fannoni

Ayoyi game da To backsliders

  1. Zan tashi in koma wurin mahaifina, in ce masa, “Baba, na yi wa sama, na kuma yi maka zunubi.

  2. Ni ban isa a ƙara kira na ɗanka ba. Ka mai da ni kamar ɗaya daga cikin bayinka.” ’

  3. Sai ya tashi ya kama hanya ya koma wurin mahaifinsa. “Amma tun yana nesa, mahaifinsa ya hange shi. Tausayi kuma ya kama shi, sai ya tashi ya ruga da gudu wurinsa, ya rungume shi, ya yi masa sumba.

  4. Irin wannan mutum, horon da yawancin mutane suka yi masa ya isa haka.

  5. Yanzu fa, a maimako, gara ku yafe masa, ku kuma ta’azantar da shi, don kada baƙin ciki mai yawa yă sha kansa.

  6. Saboda haka, ina roƙonku, ku sāke nuna masa ƙaunarku.