Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mason: A trade in the time of David
Ayoyi game da A trade in the time of David
To, Hiram sarkin Taya ya aiki manzanni wurin Dawuda tare da gumaguman itacen al’ul, da kafintoci, da kuma maginan duwatsu, suka kuwa gina wa Dawuda fada.