Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Joseph: 9. Called Barsabas, surnamed Justus. One of the two persons nominated in place of Judas

3 ayoyi · 8 fannoni

Ayoyi game da 9. Called Barsabas, surnamed Justus. One of the two persons nominated in place of Judas

  1. Saboda haka dole a zaɓi ɗaya daga cikin mutanen da suke tare da mu duk lokacin da Ubangiji Yesu yake shiga da fita a cikinmu,

  2. farawa daga baftisma ta Yohanna har zuwa sa’ad da aka ɗauke Yesu daga gare mu. Gama dole ɗaya daga waɗannan ya zama shaidar tashinsa daga matattu tare da mu.”

  3. Saboda haka suka gabatar da mutane biyu. Yusuf mai suna Barsabbas (da aka kuma sani da Yustus) da kuma Mattiyas.