Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Hamath: Conquest of, by the Chaldeans
Ayoyi game da Conquest of, by the Chaldeans
Nebuzaradan, babban hafsan, ya kwashe su duka ya kawo su wurin sarkin Babilon a Ribla.
A can Ribla, a ƙasar Hamat, sarkin Babilon ya sa aka kashe su. Haka Yahuda ta tafi bauta daga ƙasarta.