Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Forgetting God: Trials should not lead to

4 ayoyi · 19 fannoni

Ayoyi game da Trials should not lead to

  1. Dukan wannan ya faru da mu, ko da yake ba mu manta da kai ba ko mu kasance masu ƙarya ga alkawarinka.

  2. Zukatanmu ba su juya baya; ƙafafunmu ba su kauce daga hanyarka ba.

  3. Amma ka ragargaza mu ka kuma maishe mu abin farautar karnukan jeji ka kuma rufe mu cikin duhu baƙi ƙirin.

  4. Da a ce mun manta da sunan Allahnmu ko mun miƙa hannuwanmu ga baƙin alloli,