Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Church of Israel: Separated from, while unclean

3 ayoyi · 30 fannoni

Ayoyi game da Separated from, while unclean

  1. “Ka umarci Isra’ilawa su kori duk wanda yake da ciwon fatan jiki, ko mai ɗiga na kowane iri, ko wanda ya ƙazantu ta wurin taɓa gawa, daga cikin sansani.

  2. Ka kori maza da mata ma; ka kai su bayan sansani domin kada su ƙazantar da sansani inda nake zama a cikinsu.”

  3. Isra’ilawa suka yi haka; suka kore su daga sansanin. Suka aikata yadda dai Ubangiji ya umarci Musa.