Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Christian Conduct: Submitting to injuries

3 ayoyi · 48 fannoni

Ayoyi game da Submitting to injuries

  1. Amma ina gaya muku, Kada ku yi tsayayya da mugun mutum. In wani ya mare ka a kumatun dama, juya masa ɗayan ma.

  2. In kuma wani yana so yă yi ƙararka yă ƙwace rigarka, to, ba shi mayafinka ma.

  3. In wani ya tilasta ka yin tafiya mil ɗaya, to, tafi tare da shi mil biyu.